some

Jawabinsa Fadilatu-Shaikh Muhammad Sani Yahya Jingir

3 hours ago Salim Yaya Azare

A jawabinsa da ya gabatar yayin buɗe Tafsirin Alqur'ani Mai girma na Ramadan bana 1447 = 2026 a yau Litinin 28th Sha'aban = 16th February Fadilatu-Shaikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya jawo hankalin al'umma musulmi wajen tsayuwa akan Tauhidi, muhimmancin Azumi, Taimakekeniya, haɗin kai, Rangwamen kayan masarufi, Gaskiya da rikon Amana, mahimmanci aikin Hajji, Muhimmancin yin Addu'a. Kana Malam ya sanar da yawan Maluma da aka tura Tafsir, bara 630. Bana kuma an tura Maluma 690. Daga karshe Malam ya yabawa Al'umma, Jami'an tsaro da 'yan jaridu. Muna addu'a Allah Ya ƙarawa Malam Lafiya da nisan kwana masu albarka.

Allah muke roko Ya bamu ikon azumtar wannan wata na Ramadan.

Subscribe

Sautul Hikma TV
Sautul Hikma TV

Play Radio

Sautul Hikma Radio

Install Radio

Sautul Hikma Radio
Sautul Hikma Radio
Get it on Google Play