Article Image
15 September 2024

Ƙungiyar IZALA ta jajantawa al'ummar garin Maiduguri bisa ambaliyar ruwa da ya afka musu

Ƙungiyar wa'azin musulunci ta Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iƙamatis Sunna (JIBWIS) ta jajantawa gwamnatin jahar Borno, masarautar Borno da al'ummar garin Maiduguri da kewaye, bisa Ibti'la,in ambaliyar ruwa da ya afka musu daga Alo Dam anan birnin Maiduguri da kewaye.Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau a madadin ƙungiyar shi ya...