HATTARA 'YAN UWA!!!
6 hours ago
Salim Yaya Azare
Daga Aliyu Sa'id Gamawa
Nisantar guraren da ake ambaton Allah kamar wajen karatu, ko sauraran sa, yana kawo dakushewar imani.
Zama da masu sa6on Allah, yana kawo dakushewar imani, tun ana sa6on kana jin haushi zaka dawo kuma baka ji
Allah ya jikan Shaikh Ja'afar Mahmud Adam yace,
"Daga lokacin da kaji baka jin haushin ana sa6awa Ubangiji ai mutum ya shiga cikin hadari!
Allah ka jaddada imanin mu ka rabamu da fadawa cikin saba maka, amin