AL-BASAR INTERNATIONAL FOUNDATION NIGERIA TA ƘADDAMAR DA SHIRIN GWAJI DA BADA MAGANI KYAUKA A SHIYYAR KATAGUM
5 hours ago
Salim Yaya Azare
Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layya.
Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layyan data gabata. A safiyar asabar ɗinnan Shugaban kungiyar Izala Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, ya karɓi sakamakon kwamitin tattara fatun layya na shekarar 1446/2025, wanda shugaban kwamitin Malam Lamara Azare da Yan majalisar sa suka miƙa a lokacin da ake gudanar da meeting na majalisar ƙasa a ɗakin taro na JNI a birnin Kaduna.
Ga yadda jadawalin ko wace jaha ta samar na fatun layya.
Kuɗin Fata da resiti .......
1-Kaduna N23,000,400
2-Kebbi N21,127,900
3-Sokoto N18,402,150
4-Bauchi N12,119,082.50
5-Zamfara N10,554,650
6-Adamawa N10,173,800
7-Niger N9,497,000.00
8-Katsina N8,465,700
9-Taraba N7,721,000.00
10-Abuja FCT N6,209,800.00
11-Nasarawa N5,927,550.00
12-Kano N5,544,500.00
13-Jigawa N4,935,825.00
14-Gombe N4,848,600.00
15-Lagos N4,449,587.00
16-Borno N3,094,300.00
17-Kogi N2,812,400
18-Oyo N2,490,565.14
19-Plateau N2,278,750.00
20-Kwara N1,787,169.56
21-Benue N1,721,959.00
22-Yobe N1,152,605.00
23-Ogun N639,622.40
24-Rivers N421,200.00
25-Delta N300,000.00
26-Ondo N235,250.95
27-Enugu N156,800.00
28-Edo N156,000.00
29-Osun N221,774.80
30-Anambra N108,500.00
31-Bayelsa N106,200.00
32-Ebonyi N100,000.00
34-Abia N50,000.00
35-Akwa Ibom N35,000.00
36-Imo N29,000.00
37, Cross Rivers N15,000.00
Jimilla N170,974,512.50.
Jibwis Nigeria