Article Image
6 September 2025

Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layya

Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layya.Kungiyar Izala ta tara sama da miliyan ɗari da saba'in (N170,974,512.50) sakamakon fatun layyan data gabata. A safiyar asabar ɗinnan Shugaban kungiyar Izala Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau, ya karɓi sakamakon kwamitin tattara fatun layya na shekarar...

Article Image
4 September 2025

AL-BASAR INTERNATIONAL FOUNDATION NIGERIA DA HADIN GUIWAR JIBWIS JIHAR BAUCHI BISA JAGORANCIN PROF. SHEIKH ZUBAIRU MADAKI SUN ƘADDAMAR DA SHIRIN GWAJE-GWAJE DA BADA MAGANI KYAUTA A SHIYYAR KATAGUM.

AL-BASAR INTERNATIONAL FOUNDATION NIGERIA DA HADIN GUIWAR JIBWIS JIHAR BAUCHI BISA JAGORANCIN PROF. SHEIKH ZUBAIRU MADAKI SUN ƘADDAMAR DA SHIRIN GWAJE-GWAJE DA BADA MAGANI KYAUTA A SHIYYAR KATAGUM.An gudanar da aikin (Medical outreach) ne domin taimaka wa ƴan'uwa musamman masu fama da ciwon yanar ido. Kuma an gudanar da aikin...

Article Image
27 August 2025

MATASHIYA (Kwanciyar Kabari)

MATASHIYA (Kwanciyar Kabari):Daga Sheikh Aliyu Said GamawaManzon ALLAH (ﷺ) Ya ce: “Lallai ƙabari shi ne masauƙi na farko a rayuwar lahira. Duk wanda ya tsira a ƙabari to abin da zai biyo ba ya (na hisabi) zai zama da sauƙi. Wanda kuwa bai tsira a ƙabari ba, to abin da...

Article Image
11 August 2025

SALLAR DARE QIYAMUL LAYLI

SALLAR DARE QIYAMUL LAYLI✍Sheikh Aliyu Said GamawaWata rana Abu Ishaƙ As-sab'i ya fashe da kuka, sai a ka tambayeshi menene ya sanya shi kuka?! sai ya ke cewa: ƙarfi na ya ƙare ban iya yin salla a tsaye!, Babu abinda nake iya karantawa sai surori biyu baƙara da Ali-imran.    Mu...

Article Image
10 November 2024

HUKUNCIN PHOTOGRAPH DA VIDEO:

HUKUNCIN PHOTOGRAPH DA VIDEO:Dada Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 1. Bayan nazarin nassoshin Shari’ar Musulunci da suka tabbata a cikin littattafan Hadithan Manzon Allah mai tsira da aminci tare da iyalansa, muna ganin Shari’ah ba ta haramta Photograph da Video ba; domin cikin yin su babu kwaikwayon halittar Allah mai rai...

Article Image
31 October 2024

BA ZATO BA TSAMMANI!

Daga Aliyu Saed Gamawa A matsayinka na mahaifi sai ka cewa 'yarka bani wayarki (tsahon kwana ɗaya), sai ka yi abubuwa kamar haka:Bude datarta domin ganin irin saƙonnin da suke shigowa ta kafafan sada zumunta (Social Media).Duba "Gallery" ɗinta don ganin irin abin da ta ke ajiyewa (Hotuna, bidiyo...).Sauraron irin kiran...

Article Image
15 September 2024

Ƙungiyar IZALA ta jajantawa al'ummar garin Maiduguri bisa ambaliyar ruwa da ya afka musu

Ƙungiyar wa'azin musulunci ta Jama'atu Izalatil Bid'ah wa iƙamatis Sunna (JIBWIS) ta jajantawa gwamnatin jahar Borno, masarautar Borno da al'ummar garin Maiduguri da kewaye, bisa Ibti'la,in ambaliyar ruwa da ya afka musu daga Alo Dam anan birnin Maiduguri da kewaye.Shugaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau a madadin ƙungiyar shi ya...